“Ka ci moriyar damammaki biyar kafin zuwan abubuwa biyar; rayuwarka kafin mutuwarka, ƙuruciyarka kafin tsufanka, lokacinka kafin rashinsa, dukiyarka kafin talaucinka da kuma lafiyarka kafin rashin lafiyarka.” - Annabi Muhammad (SAW)
No comments:
Post a Comment